Transcript
Page 1: LABARIN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA · labarin littafi mai tsarki cikin hotuna ruhunubangijiyabasamsonarfi alalawa surori 13-16 s wata rana, mala’ikan allah ya bayyana ga manoah

LABARIN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA

Ruhun Ubangiji Ya Ba Samson �arfiAL�ALAWA SURORI 13-16

s

WATA RANA, MALA’IKAN ALLAH YA BAYYANA GAMANOAH DA MATARSA. MALA’IKAN YA GAYA MUSUCEWA ZA SU HAIFI �A, SAMSON, KUMA YA KAMATASU KULA DA SHI SOSAI.

SAMSON ZAI ZAMA NAZIRI.

MUDDIN SAMSON BAI YANKE SUMANSA BA, RUHUN JEHOBAHYA TAIMAKA MASA YA CIM MA GAGGARUMIN ABUBUWA KUMAYA YA�I MAGABTAN ALLAH, WATO FILISTIYAWA.

KARANTA AL�ALAWA14:5, 6.

KARANTA AL�ALAWA15:13, 14.

KARANTA AL�ALAWA15:15.

www.jw.org/ha � 2015 Watch Tower Bible and Tract Society of PennsylvaniaShafi 1 na 4

Page 2: LABARIN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA · labarin littafi mai tsarki cikin hotuna ruhunubangijiyabasamsonarfi alalawa surori 13-16 s wata rana, mala’ikan allah ya bayyana ga manoah

KARANTA AL�ALAWA16:3. A DUK LOKACIN DA SAMSON YA CI FILISTIYAWA DA

YA�I, HAKAN YANA SA SU FUSHI SOSAI. SUN TARUDON SU SAN YADDA ZA SU YI NASARA DA SHI.

BA WANDA YA IYAYIN NASARA DA

SAMSON!

DAKATA . . .WATA�ILA AKWAI

MAFITA . . .FILISTIYAWA SUKA HADA BA�I DA DELILAH, WATO,YARINYAR DA SAMSOM YAKE �AUNA SOSAI, KUMASUN CE ZA SU BA TA KU�I IDAN TA RU�E SHI YAGAYA MATA INDA YA SAMI �ARFINSA.

SAMSON,A INA KA SAMIIRIN WANNAN

�ARFIN?

KA DAINA RU�INA. KA GAYA MINDALILIN DA YA SAKAKE DA �ARFIHAKA SOSAI.

IN KANA�AUNATA DAGASKE, ZA KAGAYA MIN.

DAGA . . .GASHINA

NE. BA ATA�A YANKEGASHINA BA.

www.jw.org/ha � 2015 Watch Tower Bible and Tract Society of PennsylvaniaLABARIN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA � Ruhun Ubangiji Ya Ba Samson �arfi � Shafi 2 na 4

Page 3: LABARIN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA · labarin littafi mai tsarki cikin hotuna ruhunubangijiyabasamsonarfi alalawa surori 13-16 s wata rana, mala’ikan allah ya bayyana ga manoah

DELILAH TA TAIMAKA WAFILISTIYAWAN SU YI RAMAKO.

BAYAN DA SAMSON YA YI BARCI, WANIMUTUM YA YANKE GASHINSA. SAIFILISTIYAWAN SUKA �AURE MASAIDANU KUMA SUKA KAI SHI GAZA.

SA’AD DA YAKE CIKINKURKUKU, YA YI DA-NA-SANIDOMIN KUSKUREN DA YA YI.

DA BANGAYA MATASIRRINA BA.

JEHOBAH,YI HA�URI KAYAFE NI. NA

TUBA.

FILISTIYAWA SUKA YI WANI BABBANBIKI DON SU �AUKAKA ALLANSU,DAGON. SUN FITO DA SAMSONDON SU YI MASA BA’A.

WANE NE MAI�ARFI YANZU,SAMSON?

DAGONYA FI ALLAHN

SAMSON�ARFI!

www.jw.org/ha � 2015 Watch Tower Bible and Tract Society of PennsylvaniaLABARIN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA � Ruhun Ubangiji Ya Ba Samson �arfi � Shafi 3 na 4

Page 4: LABARIN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA · labarin littafi mai tsarki cikin hotuna ruhunubangijiyabasamsonarfi alalawa surori 13-16 s wata rana, mala’ikan allah ya bayyana ga manoah

FILISTIYAWAN SUKA YI TA ZAGIN SAMSONDA KUMA JEHOBAH. AMMA GASHINSAMSON YA GIRMA . . .

UBANGIJI MAIGIRMA, JEHOBAH, KATUNA DA NI, KA BA NI

�ARFI A WANNANLOKACIN, INARO�ONKA.

SAMSON YA JINGINA A KAN JIGAJIGAI BIYU WA�ANDAGIDAN KE DOGARA DA SU, SAI YA TURA JIGAJIGANDA DUKAN KARFINSA.

JEHOBAH YA BA SHI RUHU MAI TSARKI,KUMA HAKAN YA SAKE BA SHI �ARFI.

SAMSON YA KUMA HALLAKAFILISTIYAWA DA YAWA DA SUKA DA�ESUNA WULAKANTA ISRA’ILAWA.

ME MUKA KOYA DAGA WANNANLABARIN?TA YAYA SAMSON YA SAMI �ARFISOSAI?

TAIMAKO: AL�ALAWA 13:25.TA YAYA SAMSON YA SAKE SAMUN�ARFI?

TAIMAKO: AL�ALAWA 16:28.TA YAYA ZA KA IYA SAMUN RUHU MAITSARKI NA ALLAH?

TAIMAKO: LUKA 11:13.

www.jw.org/ha � 2015 Watch Tower Bible and Tract Society of PennsylvaniaLABARIN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA � Ruhun Ubangiji Ya Ba Samson �arfi � Shafi 4 na 4


Top Related