Transcript
Page 1: LABARIN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA ... LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA DaudaYaYiarfinHali 1SAMA’ILASURA17 s ISRA’ILAWA SUNA YAI DA FILISTIYAWA. DAUDA MAKIYAYI NE, AMMA WASU

LABARIN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA

Dauda Ya Yi �arfin Hali1 SAMA’ILA SURA 17

s

ISRA’ILAWA SUNA YA�I DA FILISTIYAWA. DAUDAMAKIYAYI NE, AMMA WASU CIKIN ’YAN’UWANSASOJOJI NE, SAI AKA AIKE SHI YA JE YA DUBO SU.

ME KEFARUWA NE?

GOLIYAT YASOMA TSOKANARMU KUMA. YA YI

MAKONNI DA YAWAYANA

YIN HAKA!

KOWA YANAJIN TSORONSA.TSAYINSA WAJEN

KAFA TARA NE DA RABI!BABU WANDA ZAIIYA YA�ANSA!ME ZA A BA

MUTUMIN DA YAKASHE GOLIYAT?

SAI BABBA CIKIN YAYYEN DAUDA YA YI FUSHI.

KAI, ME YA KAWOKA NAN? ME YA SAKAKE TAMBAYARMUGAME DA GOLIYAT?NAN BA WURINWASAN YARA

BA NE!

YA KAMATA KAZAUNA A GIDAKANA KIWO!

TAMBAYACE KAWAINA YI!

KU GAYA WASARKI CEWAAKWAI WANDAZAI IYA KASHE

GOLIYAT.

www.jw.org/ha � 2016 Watch Tower Bible and Tract Society of PennsylvaniaShafi 1 na 4

Page 2: LABARIN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA ... LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA DaudaYaYiarfinHali 1SAMA’ILASURA17 s ISRA’ILAWA SUNA YAI DA FILISTIYAWA. DAUDA MAKIYAYI NE, AMMA WASU

SAI SOJOJIN SUKA KAWODAUDA WURIN SARKI SAUL.

ZAN JE IN YA�IBAFILISTIN NAN.

KAI YARO NE.GOLIYAT YA DA�E

YANA YA�I!

AMMA NATA�A KASHEZAKI DA BEARDON IN K

¯ARE

TUMAKINMU.DA KYAU!TO, KU BASHI KAYANYA�INA.

KAI! BA ZANIYA TAFIYA DAWANNAN BA.

BA NABUKATARWANNAN

KAYAN YA�IN.

www.jw.org/ha � 2016 Watch Tower Bible and Tract Society of PennsylvaniaLABARIN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA � Dauda Ya Yi �arfin Hali � Shafi 2 na 4

Page 3: LABARIN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA ... LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA DaudaYaYiarfinHali 1SAMA’ILASURA17 s ISRA’ILAWA SUNA YAI DA FILISTIYAWA. DAUDA MAKIYAYI NE, AMMA WASU

SAI DAUDA YA �AUKIMAJAJJAWARSA, YA JE BAKINRAFI YA ZA�I DUWATSU BIYAR.

JEHOBAH YACECE NI DAGABAKIN ZAKI DA

BEAR. ZAI CECI NIDAGA HANNUN

GOLIYAT.

SAI DAUDA DA GOLIYAT SUKAHA�U A KWARIN ELAH.

NI KARE NE, DAKAKE ZUWA WURINADA SANDUNA? YARO,ZAN BA TSUNTSAYENAMANKA SU CI.

KANA ZUWA WURINADA TAKOBI DA MASHIDA KUNKULE, AMMA NIINA ZUWA WURINKA DA

SUNAN JEHOBAH.

www.jw.org/ha � 2016 Watch Tower Bible and Tract Society of PennsylvaniaLABARIN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA � Dauda Ya Yi �arfin Hali � Shafi 3 na 4

Page 4: LABARIN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA ... LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA DaudaYaYiarfinHali 1SAMA’ILASURA17 s ISRA’ILAWA SUNA YAI DA FILISTIYAWA. DAUDA MAKIYAYI NE, AMMA WASU

DAUDA YA DOGARA GAJEHOBAH, SHI YA SA YA NUFIWAJEN GOLIYAT DA GUDU . . .

SAI YA JEFI GOLIYAT DA DUTSE, KUMADUTSEN YA SAME SHI A GOSHI.

KATON YA FA�I YA MUTU, ISRA’ILAWAKUMA SUKA YI NASARA A KANFILISTIYAWA. BAYAN WASU SHEKARU,SAI DAUDA YA ZAMA SARKIN ISRA’ILA.

ME MUKA KOYA DAGA WANNANLABARIN?ME YA SA WASU BA SU GASKATA DAABIN DA DAUDA YA CE BA?

TAIMAKO: 1 SAMA’ILA 17:13, 14, 33, 42.ME YA SA DAUDA YA YI IMANI CEWA ZAIIYA KASHE GOLIYAT?

TAIMAKO: 1 SAMA’ILA 16:1, 13; 17:37,45-47.

ME ZAI IYA TAIMAKA MAKA KA KASANCEDA �ARFIN HALIN YIN ABIN DA YA DACE?

TAIMAKO: ZABURA 91:11; IBRANIYAWA13:6.

www.jw.org/ha � 2016 Watch Tower Bible and Tract Society of PennsylvaniaLABARIN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA � Dauda Ya Yi �arfin Hali � Shafi 4 na 4


Top Related