kar ka gaji! - download-a.akamaihd.net

8
TSARINAYYUKA KAR KA GAJI! TARON YANKI NA SHAIDUN JEHOBAH NA 2017

Upload: others

Post on 27-Apr-2022

1 views

Category:

Documents


0 download

TRANSCRIPT

Page 1: KAR KA GAJI! - download-a.akamaihd.net

TS

AR

INA

YY

UK

A

KAR KAGAJI!TARON YANKINA SHAIDUN JEHOBAH

NA 2017

Page 2: KAR KA GAJI! - download-a.akamaihd.net

JUM

MA

’A “Kada mu yi kasala . . . cikinaikin nagarta” —GALATIYAWA 6:9

DA SAFE8:20 [8:20]* Sauti da Bidiyo naMusamman8:30 [8:30] Wa�a ta 77 daAddu’a8:40 [8:40] JAWABIN MAI KUJERA: Kar Ku Gaji Yanzu da

MunYi Dab da�arshe! (Ru’ya taYohanna 12:12)9:15 [9:15] JERIN JAWABAI: Ku Ci-gaba daYinWa’azi Babu ‘Fashi’

˙ Sa’ad da Kuka Sami Dama aDuk Inda Kuke(Ayyukan Manzanni 5:42; Mai-Wa’azi 11:6)

˙ YinWa’azi Gida-gida (Ayyukan Manzanni 20:20)˙ YinWa’azi ga Jama’a (Ayyukan Manzanni 17:17)˙ Yin Nazari daMutane (Romawa 1:14-16;1 Korintiyawa 3:6)

10:05 [10:05] Wa�a ta 76 da Sanarwa10:15 [10:15] WASAN KWAIKWAYODAGALITTAFI MAI TSARKI DA ZA A

SAURARA: Jehobah Yana Ceton Bayinsa (Fitowa 3:1-22;4:1-9; 5:1-9; 6:1-8; 7:1-7; 14:5-10, 13-31; 15:1-21)

[10:45] JERIN JAWABAI: Ku Gina Gidan da Zai Dawwama˙ “Ku Ha�ura daAbin da Kuke da Shi”(Ibraniyawa 13:5; Zabura 127:1, 2)

˙ Ku KiyayeYaranku Daga “Abin da Ke Mugu”(Romawa 16:19; Zabura 127:3)

˙ Ku KoyawaYaranku ‘Hanyar da Za Su Bi’(Misalai 22:3, 6; Zabura 127:4, 5)

10:45 [11:30] Jehobah Mai Jimiri ne daBabu Kamarsa(Romawa 9:22, 23; 15:13; Ya�ub 1:2-4)

11:15 [12:00] Wa�a ta 115 da Sha�atawa

2

* Lokacin da ke cikin baka biyu [ ] domin ranarAsabar da ake“Tsabtace Mahalli” ne

Page 3: KAR KA GAJI! - download-a.akamaihd.net

DA RANA12:25 [1:00] Sauti da Bidiyo naMusamman12:35 [1:10] Wa�a ta 12812:40 [1:15] JERIN JAWABAI: Ku Ci-gaba da Jimrewa . . .

˙ Da Rashin Adalci (Matta 5:38, 39)˙ DaTsufa (Ishaya 46:4; Yahuda 20, 21)˙ DaAjizanci (Romawa 7:21-25)˙ Da Horo (Galatiyawa 2:11-14; Ibraniyawa 12:5, 6, 10, 11)˙ Da Rashin Lafiya (Zabura 41:3)˙ IdanAkaYi Muku Rasuwa (Zabura 34:18)˙ DaTsanantawa (Ru’ya taYohanna 1:9)

1:55 [2:30] Wa�a ta 136 da Sanarwa2:05 [2:40] WASAN KWAIKWAYO: KuTuna daMatar Lutu—Sashe na 1

(Luka 17:28-33)2:35 [3:10] JERIN JAWABAI: Ku Koyi Halayen da Za Su

TaimakaMuku Ku Jimre˙ Bangaskiya (Ibraniyawa 11:1)˙ Halin Kirki (Filibiyawa 4:8, 9)˙ Ilimi (Misalai 2:10, 11)˙ Kamewa (Galatiyawa 5:22, 23)

3:15 [3:50] Yadda “Ba Za Ku Yi Tuntu�e Ba”(2 Bitrus 1:5-10; Ishaya 40:31; 2 Korintiyawa 4:7-9, 16)

3:50 [4:25] Wa�a ta 3 da Addu’ar Rufewa

3

Page 4: KAR KA GAJI! - download-a.akamaihd.net

4

AS

AB

AR Bari Begen da Kuke da Shi Ya “Sa Ku Farin

Ciki, Ku Jure wa Wahala” —ROMAWA 12:12, LMT

DA SAFE8:20 [10:50] Sauti da Bidiyo naMusamman

8:30 [11:00] Wa�a ta 44 daAddu’a

8:40 [11:10] JERIN JAWABAI: Yadda JehobahYake Ba da�arfafawa da Jimrewa ga . . .˙ Marasa �arfi da Masu Raunanar Zukata

(Romawa 15:4, 5; 1 Tasalonikawa 5:14; 1 Bitrus 5:7-10)˙ Wa�anda Suke CikinTalauci (1 Timotawus 6:18)˙ “Marayu” (Zabura 82:3)˙ Wa�anda SukaTsufa (Levitikus 19:32)

9:50 [12:20] Wa�a ta 138 da Sanarwa

10:00 JERIN JAWABAI: Ku Gina Gidan da Zai Dawwama˙ “Ku Ha�ura daAbin da Kuke da Shi”

(Ibraniyawa 13:5; Zabura 127:1, 2)˙ Ku KiyayeYaranku Daga “Abin da Ke Mugu”

(Romawa 16:19; Zabura 127:3)˙ Ku Koya waYaranku ‘Hanyar da Za Su Bi’

(Misalai 22:3, 6; Zabura 127:4, 5)10:45 [12:30] BAFTISMA: Kar Ku Yarda Wani Abu Ya

Tsoratar da Ku! (1 Bitrus 3:6, 12, 14)

11:15 [1:00] Wa�a ta 79 da Sha�atawa

Page 5: KAR KA GAJI! - download-a.akamaihd.net

5

DA RANA12:35 [2:00] Sauti da Bidiyo naMusamman

12:45 [2:10] Wa�a ta 126

12:50 [2:15] JERIN JAWABAI: Ku Bi Misalin “Wa�anda Suka Jimre”˙ Yusufu (Farawa 37:23-28; 39:17-20; Ya�ub 5:11)˙ Ayuba (Ayuba 10:12; 30:9, 10)˙ ’Yar Jephthah (Al�alawa 11:36-40)˙ Irmiya (Irmiya 1:8, 9)

1:35 [3:00] WASAN KWAIKWAYO: Ku Tuna da Matar Lutu—Sashe na 2(Luka 17:28-33)

2:05 [3:30] Wa�a ta 111 da Sanarwa

2:15 [3:40] JERIN JAWABAI: Ku Koyi Jimiri DagaHalittun Allah˙ Ra�umi (Yahuda 20)˙ Bishiyoyin daAke Kira AlpineTrees

(Kolosiyawa 2:6, 7; 1 Bitrus 5:9, 10)˙ Malam-Bu�e-Littafi (2 Korintiyawa 4:16)˙ Tsuntsun daAke Kira ArcticTern (1 Korintiyawa 13:7)˙ Kekuwa (Ibraniyawa 10:39)˙ Bishiyoyin Maje (Afisawa 6:13)

3:15 [4:40] Yara, Yadda Kuke Jimrewa Yana Sa Jehobah Farin ciki!(Misalai 27:11)

3:50 [5:15] Wa�a ta 135 da Addu’ar Rufewa

Page 6: KAR KA GAJI! - download-a.akamaihd.net

6

LAH

AD

I “Wanda ya jimre har matu�ashi ne za ya tsira” —MATTA 24:13

DA SAFE8:20 Sauti da Bidiyo na Musamman

8:30 Wa�a ta 121 da Addu’a

8:40 JERIN JAWABAI: Wajibi Ne Ku Yi Tsere da Jimiri˙ Ku Yi Tsere a Hanyar da Za Ku Sami Lada!

(1 Korintiyawa 9:24)˙ Ku Horar da Kanku da Kyau (1 Korintiyawa 9:25-27)˙ Ku Sau�e Nauyi Marasa Amfani (Ibraniyawa 12:1)˙ Ku Bi Misalin Amintattun Bayin Allah (Ibraniyawa 12:2, 3)˙ Ku Ci Abinci Mai Gina Jiki (Ibraniyawa 5:12-14)˙ Ku Sha Ruwa Sosai (Ru’ya ta Yohanna 22:17)˙ Ku Bi Dokokin Gasar (2 Timotawus 2:5)˙ Ku Kasance da Tabbacin Samun Ladan (Romawa 15:13)

10:10 Wa�a ta 141 da Sanarwa

10:20 JAWABI DAGA LITTAFI MAI TSARKI GA JAMA’A: Kar Ka Gajida Jira! (Ishaya 48:17; Irmiya 29:11)

10:50 Nazarin Hasumiyar Tsaro

11:20 Wa�a ta 20 da Sha�atawa

Page 7: KAR KA GAJI! - download-a.akamaihd.net

7

TARO NA MUSAMMAN

HIDIMA A BETHEL ’Yan’uwa maza da mata mazaunan �asa masushekara 35 zuwa �asa da suka yi baftisma, kuma suke son hidimaa Bethel, su yi shirin halartar taron da za a yi a ranar Jumma’a dasafe. Za a sanar da wuri da kuma lokacin da za a yi taron.

MAKARANTAR MASU YA�A BISHARAR MULKI Majagaban da ke tsakaninshekaru 23 da 65 da ke son fa�a�a hidimarsu su halarci taron daza a yi don Makarantar Masu Ya�a Bisharar Mulki a ranar Lahadida safe. Za a sanar da wuri da kuma lokacin da za a yi wannantaron.

DA RANA12:35 Sauti da Bidiyo na Musamman

12:45 Wa�a ta 57

12:50 WASAN KWAIKWAYO: Ku Tuna da Matar Lutu—Sashe na 3(Luka 17:28-33)

1:20 Wa�a ta 54 da Sanarwa1:30 Ka Jira Ta, Ba ZaTa Makara Ba! (Habakkuk 2:3)

2:30 Wa�a ta 129 da Addu’ar Rufewa

Page 8: KAR KA GAJI! - download-a.akamaihd.net

CO

-pg

m1

7-H

A1

70

60

8

KAR KA GAJI !Taron Yanki na Shaidun Jehobah na 2017

Hukumar da Ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobahce ta shirya wannan taron

BAYANI GA WA�ANDA SUKA HALARCI TARON

BA DA KYAUTA An kashe ku�a�e da yawa don shirya wajen zama dasauti da kuma wasu abubuwa da suka sa muka ji da�in wannantaron kuma hakan ya taimaka mana mu da�a kusantar Jehobah.Gudummawar da za ka bayar za ta taimaka wajen biyan wa�annanku�a�en, kuma za ta taimaka a aikin da ake yi a dukan duniya.An saka akwatuna da rubutu a kansu a wurare dabam-dabam awannan majami’ar don ka iya ba da gudummawarka a sau�a�e.Hukumar da Ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah tana godemuku domin yadda kuke ba da gudummawa saboda aikin MulkinAllah.

BAFTISMA Ya kamata wa�anda za su yi baftisma su zauna a wurin daaka ke�e musu kafin a soma jawabin baftisma a ranar Asabar dasafe. Kowa ya zo da tawul nasa da kuma rigar da ta dace don yinbaftisma.

HIDIMAR BA DA KAI Idan kana so ka taimaka da wasu ayyukan da ake yia wannan taron, ka je SashenYa�a Labarai da Ayyuka.

JINYAR GAGGAWA Ka tuna, wannan wurin jinyar GAGGAWA CE KAWAI.MATATTARIN TSINTUWA A kai dukan kayayyaki da aka tsinta wannan

sashen. Idan ka �atar da wani abu, ka je wannan sashen ka nemeta. A kai yaran da suka �ace zuwa wannan sashen. Amma, wannansashen ba wajen renon yara ba ne. Saboda haka, muna ro�onku kukula da ’ya’yanku, kuma su ri�a kasancewa tare da ku.

TSARIN ZAMA Don Allah, ku nuna sanin yakamata. Ku tuna cewa iyalinkuda wa�anda kuke tafiya tare a cikin mota da wa�anda kuke zama agida �aya ko kuma wa�anda kuke nazari da su ne kawai za ku kamawa wurin zama. Kada ku ajiye abubuwa a kan kujerun da ba ku kamaba, domin wasu su sami wurin zama.

’YAN ATENDA An sanya ’yan atenda su taimake ku.Muna ro�onku ku bi umurnin da suka ba ku gameda faka motoci da shiga da fita daga wurin taro dakama kujera da dai makamantansu.